iqna

IQNA

birnin istanbul
Istanbul (IQNA) A daren jiya, masallatan Istanbul sun shaida ayyukan farfado da "Lailat al-Raghaib".
Lambar Labari: 3490465    Ranar Watsawa : 2024/01/12

Karkashin kulawar kwamitin kasa da kasa
Tehran (IQNA) An fara aikin "Mushaf Umm" da nufin rubuta kur'ani mai tsarki tare da karatunsa guda goma da ruwayoyi ashirin a birnin Istanbul karkashin kulawar wani kwamitin kasa da kasa.
Lambar Labari: 3488241    Ranar Watsawa : 2022/11/27

Tehran (IQNA) The Museum of Turkish Islamic Arts a Istanbul ta Sultanahmet Square, kamar yadda na farko gidan kayan gargajiya a Turkey, siffofi da kayayyakin gargajiya daga farkon Musulunci lokaci zuwa karni na ashirin, ciki har da rubutun d¯a na Kur'ani da Muslim rubuce-rubucen daga ko'ina cikin duniyar musulmi.
Lambar Labari: 3487309    Ranar Watsawa : 2022/05/18

،ثاقشد )]ًأَ( Ahmed Naina wani Likita dan kasar Masar ne ya karanta ayoyin kur’ani mai tsarki a dakin taro na Hagia Sophia da ke birnin Istanbul na kasar Turkiyya.
Lambar Labari: 3487250    Ranar Watsawa : 2022/05/04

Tehran (IQNA) An gudanar da daren Lailatul Raghaib a masallatan Istanbul da sauran garuruwan kasar Turkiyya wanda ya yi daidai da daren Juma'a na farko na watan Rajab.
Lambar Labari: 3486906    Ranar Watsawa : 2022/02/04

Tehran (IQNA) Ni'imatullah Khalil Ibrahim Yurt malami ne dan kasar Turkiya wanda ya musuluntar da mutane fiye da dubu 100 a duniya.
Lambar Labari: 3486171    Ranar Watsawa : 2021/08/04

Tehran (IQNA) masallacin Sulaimaniyya na daya daga cikin muhimman wuraren tarihin musulunci a kasar Turkiyya.
Lambar Labari: 3486073    Ranar Watsawa : 2021/07/03

Tehran (IQNA) an bude masallacin Taqsim a dandalin Taqsim da ke birnin Istanbul a kasar Turkiya.
Lambar Labari: 3485959    Ranar Watsawa : 2021/05/29

Bangaren kasa da kasa, kungiyar 'yan ta'adda ta Daesh ta dauki nauyin kaddamar da harin birnin Istanbul a wurin shkatawa na Rina da ke birnin.
Lambar Labari: 3481095    Ranar Watsawa : 2017/01/02